ZAMU KARKATAR DA KUƊIN EFCC ZUWA GA TALKAFIN KARATU
Daga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu

“Babu wanda zai iya sauya wannan mataki” — Tinubu ya ce duk kuɗaɗen da EFCC ta ƙwato za a mayar da su cikin asusun NELFUND.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa dukkan kuɗaɗen da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ƙwato za a karkatar da su zuwa Asusun Tallafin Lamunin Ilimi na Ƙasa (NELFUND).
Shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a, yayin ƙaddamar da katafaren wurin shakatawa na Arise Palm Resort da ke birnin Uyo, babban birnin Jihar Akwa Ibom.
Comments(0)
Sign in to join the conversation
Sign In to CommentNo comments yet. Be the first to share your thoughts!
