SARKIN MOTA YA BIYA MILIYAN 5 KAFIN BUDAR FUSKAR AMARYA
SARKIN MOTA YA BIYA MILIYAN 5 KAFIN BUDAR FUSKAR AMARYA

Kawayen Amarya sunyi tsaye tsayin daka sai da aka miliyan biyar sannan Sarkin Mota zai shiga yaga amaryar sa.
Daga karshe dai da suka ji alert sai suka bari Sarkin Mota ya shiga wurin Amarya.
Sarkin Mota dai ya fara da yin sujudar godiya zuwa ga Allah, sujudush’shukur, sannan aka cigaba da sauran sha’ani 🤩
Abin Lura:
Abokan ango suma sun so su hana abokin su shiga saboda irin jan ajin da qawayen amarya suka yi masu, amma ina da suka kira ango ya dawo, ango yace nahi shi kama ba zai dawo ba 🙅♂️🤩 yabi amaryar sa suka shige daga ciki, yayiwa abokan sa Byebye da suka ga haka sai suka soma wakar dankwali ya ja hula 🤩
Sai suka che;
Muna yiwa Sarkin Mota da amaryar sa, Hauwa, fatan alkhairi da addu’ar samun zaman lafiya tare da zurriyya dayyaba.
Salihu Ibrahim
Salihu Ibrahim is a Nigerian media professional, digital journalist, strategic communication practitioner, educationist and community development advocate from Yantumaki, Danmusa Local Government Area, Katsina State. He is the Chief Executive Officer (CEO) of Pen Times Media General Services and Chief editor of Pen Times Magazine, where he provides leadership, digital publishing, editorial coordination, publicity, advertising and strategic communication.
Comments(0)
Sign in to join the conversation
Sign In to CommentNo comments yet. Be the first to share your thoughts!
