Matar Gwamnan Kano, Abba Yusuf, Ta Shigar da Ƙarar Neman Saki a Kotun Abuja
Za'a sa Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya saki Yar Kwankwaso

Abba Yusuf, Ta Shigar da Ƙarar Neman Saki a Kotun Abuja, Ta Ce a Shirye Take Ta Mayar da Sadaki
Zainab Musa Kwankwaso, mata ta biyu ga Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ta shigar da ƙarar neman auren ta a kotun Upper Area Court da ke Gudu, Abuja, kamar yadda takardun kotun da jaridar DAILY NIGERIAN ta samu suka nuna.
Takardar sammaci mai lamba CV/97/26 ta umarci gwamnan da ya gurfana a gaban kotun a ranar 17 ga Nuwamba, 2026.
Zainab, wadda 'yar tsohon Gwamnan Kano kuma Sanata, Rabiu Musa Kwankwaso ce, ta auri Abba Yusuf ne a ranar 29 ga Yuli, 2006, lokacin da take aiki a matsayin mataimakiyar mahaifinta.
Rahotanni sun nuna cewa auren nasu an Sami 'ya'ya shida.
Salihu Ibrahim
Salihu Ibrahim is a Nigerian media professional, digital journalist, strategic communication practitioner, educationist and community development advocate from Yantumaki, Danmusa Local Government Area, Katsina State. He is the Chief Executive Officer (CEO) of Pen Times Media General Services and Chief editor of Pen Times Magazine, where he provides leadership, digital publishing, editorial coordination, publicity, advertising and strategic communication.
Comments(0)
Sign in to join the conversation
Sign In to CommentNo comments yet. Be the first to share your thoughts!
